Kamar Yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya habarta cewa, ma'aikatan hubbaren Abbas (AS) ne suke gudanar da aiki sake gina wani sabon kabari na hubbaren Sayyida Zainab (AS) a birnin Karbala. Za a kai wannan sabon Kabarin ta Hanyar kasa zuwa kasar Sham bayan an kammala gina shi don sanya shi a hubbaren Sayyida Zainab (AS).

6 Disamba 2021 - 14:46