Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya habarta cewa, an gudanar da ayyukan bada gudunmawar bayar da jini a kusa da hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaful Ashraf.
1 Disamba 2021 - 14:20
Lambar labari: 1204183