Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya bada labarin cewa tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS), an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hassan Askari (AS). Masallacin Imam Zaman (AS) dake "Patum Thani", Thailand.
23 Nuwamba 2021 - 14:57
Lambar labari: 1201519