Kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya labarin cewa an rufe hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf da bakaken banoni a lokacin tunawa da shahadar Sayyida Zahra[AS] a matsayin nuna alama na bakin ciki.
15 Nuwamba 2021 - 17:13
Lambar labari: 1198809