Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya kawo labarin cewa, tare da halartar dimbin al’ummar musulmi, an gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar 17 ga watan Rabi’ul Auwal a cibiyar Rasulul Akram (S) a birnin Lusaka, babban birnin kasar Zambiya, taron ya dauki taken "Rahama ga bil'adama".
9 Nuwamba 2021 - 16:29
Lambar labari: 1197169