Kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya kawo, An gudanar da taron ranar yaki da girman kan duniya a yau Alhamis 4 ga watan Nuwamba tare da halartar jama'a an gudanar da taron cikin ruwan sama a dandalin shahidan Zahab dake birnin Rasht. Hamid Reza Moghaddamfar mai baiwa kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci shawara a fannin al'adu da yada labarai ya yi jawabi a wajen taron.

5 Nuwamba 2021 - 09:36