Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA- ya kawo cewa, an gudanar da taron ‘yan matan aljanna na ‘yan mata masu shekaru 12 zuwa 16 saboda raya raya Ranar Masumiyah a don girmama Karimatu Ahlulbaiti a birnin Kum.
4 Nuwamba 2021 - 11:51
Lambar labari: 1195432