Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Rahoto Cikin Hotuna / Al-Hashdush Shabi Na Zaman Makokin Arbaeen A Haramin Imam Husaini (AS)
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana,, mayakan na Al-Hashdush Shabi (Basij na Iraqi) sun yi zaman makoki na rana daya a haramin Imam Husaini (AS) a lokacin ziyarar Arbaeen.
4 Oktoba 2021 - 13:51
Lambar labari: 1185804
Hoto: Hossein Bahrami