Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Tawagar Mazauna Ehsa A Cikin Birnin Karbala
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya ruwaito, mutanen yankin "Ehsa" na Saudiyya da ake kira "Al-Yasin (as)" sun gudanar da jerin gwanon tattakitare da yiwa maziyartan Husaini hidima a gaban kofar "Babul-Qiblah "a haramin Imam Husaini (AS).
4 Oktoba 2021 - 13:47
Lambar labari: 1185802