Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin 'Yan Iran A Haramin Imam Husaini (AS) A ranar 19 Ga Watan Safar
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin maziyartan Iran a safiyar ranar 19 ga watan Safar a shekara ta 1443 hijiriyya a farfajiyar haramin Imam Husaini (AS) a birnin Karbala tare da gudanar da jawabin Hujjatul Islam Wal Muslimeen "Alireza Panahian" tare da halartar Ayatollah Sayyid Mojtaba Husaini, wakilin Jagora na Iraki.
30 Satumba 2021 - 13:25
Lambar labari: 1184707
Hoto: Hossein Bahrami