Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya rawaito, hukumar tsaron filin jirgin sama ta Imam Khomeini ta yi maraba da maziyartan Arbaeen din Imam Husaini As ta hanyar kaddamar da jerin gwanon tawagar "Imam Ruhollah" a filin jirgin saman Imam Khomeini. tare da yin hidimomi da suka hada Kayan abinci, hidima ta likitoci da rumfar yara suna duka cikin ayyukan da jerin gwanon jami'an tsaron filin jirgin saman Imam Khumaini su ka yiwa maziyartan Arbaeen din na Imam Husaini As.

27 Satumba 2021 - 09:55

Hoto: Mohammad Nikan Qumi