Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Hotuna Daban-daban Na Tattakin Arbaeen Din Imam Husaini AS A Iraki
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, maziyartan Arbaeen na Imam Husaini As daga sassa daban -daban na kasar Iraki suna tafiya da kafa zuwa Karbala domin shiga taron Arbaeen na shahadar Imam Husaini (AS).
26 Satumba 2021 - 09:56
Lambar labari: 1183199