Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Hotunan Shahidai Qassem Suleimani Da Na Abu Mahdi Al-Muhandis Rike A Hannun Maziyartan Arbaeen
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya ruwaito, maziyartan Arbaeen din Husaini As a cikin tarukan Arbaeen sun dauki hotunan shahidai Qassem Suleimani da Abu Mehdi Al-Muhandis don tunawa da kwamandoji biyu da suka yi shahada a taron Arbaeen na Imam Husaini (AS).
26 Satumba 2021 - 09:52
Lambar labari: 1183198