Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Labarai Cikin Hotuna / Halartar Masu Zaman Makoki A Haramin Imamain Askarain (AS)
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya ruwaito, an gudanar da tarukan makokin Imam Husaini As a ranar Juma'ar farko ta watan Safar a haramin Imamain Askarain (AS) a birnin Samarra da ke lardin Salahaddin a Iraki.
21 Satumba 2021 - 14:50
News ID: 1181996