Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Pakistan
Labarai Cikin Hotuna/ Taron Makokin Shahadar Imam Husaini (AS) a garin Korangi
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin Imam Husaini As cikin watan Muharram tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlul Baiti (AS) a cikin Husainiyyar Sayyidina Abu Talib (AS) da ke garin Korangi a Karachi, babban birnin lardin Sindh. Birni mafi girma a Pakistan.
21 Satumba 2021 - 14:31
Lambar labari: 1181981