Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Portugal
Labarai Cikin Hotuna / Zaman Makokin Ashurar Imam Husaini As A Lisbon
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya ruwaito an gudanar da zaman makoki na Ashura da ya samu halartar gungun mabiya mazhabar Shi'a a ranar Ashurar Imam Husaini, a babban birnin Lisbon birni mafi girma a Portugal.
15 Satumba 2021 - 12:18
Lambar labari: 1180037