Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Pakistan
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makoki Na Shahadar Imam Husaini (AS) a birnin Tando Adam Khan
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya bada rahoton kan gudanar da zaman makokin Muharram bi sa halartar gungun Mabiya Ahlulbaiti (A.S) a cikin Husainiyyar Sayyida Zahra (AS) a birnin Tando Adam Khan a jihar Sindh a Pakistan.
15 Satumba 2021 - 11:51
Lambar labari: 1180035