Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Indiya
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Ashurar Imam Husaini As A Kolkata
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ,ya Ruwaito cewa an gudanar da zaman juyayin Ashura tare da halartar gungun mabiya Ahlulbaiti (As) a Kolkata, babban birnin jihar West Bengal da ke Indiya.
15 Satumba 2021 - 11:48
Lambar labari: 1180034