Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka
Rahoto Cikin Hotuna / Zaman Watan Muharram A Chicago
Bisa rahoton Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , an gudanar da zaman makokin Muharram bi sa halartar gungun mabiya makarantar Shi'a a cikin Husainiyyar "Ma'asum" a Chicago, birni mafi girma a jihar Illinois a Amurka.
15 Satumba 2021 - 11:37
Lambar labari: 1180033