Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya bayar da rahoton cewa mambobin cibiyar Musulunci ta Brazil sun gudanar da girmamawa ga shahadar Imam Husaini (AS) a biranen Sao Paulo da Curitiba ta hanyar rarraba ruwa da kyautuka, tare da bayar da gudunmawar jini.

11 Satumba 2021 - 12:58