Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Myanmar
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Muharram a birnin Yangon
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin watan Muharram a gaban gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a masallacin "Mughul Shi'ah" da ke "Yangon" birni mafi girma a Myanmar.
11 Satumba 2021 - 12:51
Lambar labari: 1178973