Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Pakistan
Labarai Cikin Hotuna / Taron makokin ranar Ashura a Lahur
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , Ya fitar da rahoton gudanar da zaman makoki na ranar Ashurar Imam Husaini tare da halartar gungu na masoya Ahlul Baiti Ma’asumai Tsarkaka (A.S) a Gidan Al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Lahur, Pakistan.
11 Satumba 2021 - 12:18
Lambar labari: 1178967