Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka
Rahoto Cikin Hotuna / Zaman Makokin Shugaban Shahidai (As) a Cibiyar Musulunci ta Amurka da ke Dearborn, Michigan
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo rahoton Zaman makokin Ashura tare da halartar dimbin masu juyayin Hussaini (AS), an gudanar da zaman makokin shahidan ne a Cibiyar Musulunci ta Amurka da ke "Dearborn" Michigan, Amurka.
8 Satumba 2021 - 14:06
News ID: 1178094