Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Ghana
Rahoto Cikin Hotuna / Gangamin neman gudummawar jini a ranar Ashura a Akra
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA, ya fitar da cewa: an gudanar da gangamin bayar da jini a ranar Ashura tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a birnin Akra, babban birnin kasar Ghana.
5 Satumba 2021 - 09:05
Lambar labari: 1176787