kamar yadda Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA, ya kawo: mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a ranar Ashura sun yi juyayin Sayyidush- shuhada'a Aba Abdullahil Husain (AS) a birnin Chittagong, dake da mafi girman tashar jiragen ruwa kuma birni na biyu mafi girma a Bangladesh.

4 Satumba 2021 - 09:38