Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Bahrain
Labarai Cikin Hotuna / Zaman makokin Ashura na dare da rana a Husainiyyar Haj Hassan Al-Ali a Bahrain
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin ranar Ashura na dare da rana tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a cikin Husainiyyar HajHassan Al-Ali dake birnin Al-Ali a Bahrain.
2 Satumba 2021 - 11:55
News ID: 1175886