Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya rawaito, Majalisar zakka ta kasa da kasa ta mabiya mazhabar Sunni ta dafa manyan tukwane na abinci guda 120 a birnin Durban mai tashar jiragen ruwa a ranar Ashura. A cikin watan Muharram, wannan majalisi ya dafa kuma ya raba abinci daya kai kaso 130,000.

2 Satumba 2021 - 11:50