Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Mali
Rahoto Cikin Hotuna / Taron Makoki Na Shahadar Imam Husaini (AS) a Cibiyar Al-Batool A Bamako
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (AS) a cikin watan Muharram bisa halartar gungun mabiya makarantar Shi'a a Cibiyar Al-Batool a Bamako, babban birnin Mali.
1 Satumba 2021 - 13:08
Lambar labari: 1175525