Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Ostiraliya
Labarai Cikin Hotuna/ Taron makokin Muharram a Cibiyar Jami'i Hazara a Perth
A cewar kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA, an gudanar da zaman makokin Muharram tare halaratar gungun mabiya makarantar Shi'a a cibiyar "Jami'i Hazara " da ke Perth, babban birnin jihar " Western Australia "a cikin Ostiraliya.
30 Agusta 2021 - 12:29
Lambar labari: 1174847