Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Siriya
Rahoton Cikin Hotuna / juyayin shahadar Sayyidaush Shuhada (AS) a Hims
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin Ashura na Husaini a gaban ‘yan Shi’a mabiya Ahlulbaiti (AS) a cikin Husainiyar Sayyidush Shuhada (AS). a ƙauyen Kafr Abd dake birnin Hims na Siriya.
30 Agusta 2021 - 12:24
Lambar labari: 1174846