Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Germany
Labarai Cikin Hotuna / Husaini makoki a Cologne
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki da juyayin shahadar Sayyidina Aba Abdullahil Husain (AS) da sahabbansa masu aminci a birnin Cologne na kasar Jamus.
30 Agusta 2021 - 12:20
Lambar labari: 1174845