Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Myanmar
Labarai Cikin Hotuna / Zaman makoki a ranar Tasu'a a Birnin Yangon
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin ranar Tasu'a a Yangon tare da halartan dimbin mabiya Shi'a na Myanmar.
28 Agusta 2021 - 11:07
Lambar labari: 1174168