Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Tanzania
Labarai cikin Hotuna / makokin Ashura a birnin Kiguma
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin Muharram a tare da halartar masoyan Ahlulbaiti (AS) a Makaranta Imam Zainul-Abedin ( AS) dake tashar jiragen ruwa na Kiguma a yammacin Tanzania.
27 Agusta 2021 - 14:00
Lambar labari: 1173790