Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Cyprus
Labarai cikin Hotuna / Tarukan Makokin Ashura a Nicosia
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo cewa: an gudanar da zaman makokin juyayin Ashura a “ wajen taro na Imam Husain As” don nuna soyayyar su ga Imam Husain (AS) da Jaruman Sahabban sa a birnin Nicosia, babban birnin kasar Cyprus, tare da halartar da dama na mutane.
26 Agusta 2021 - 10:19
Lambar labari: 1173387