Labarun Juyayin Ashura A Kasashen Duniya - Najeriya
Labarai cikin Hoton / Na masu zaman makoki Ashurar Imam Husain As Garin Nagoro a jihar Yobe
A cewar kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , an gudanar da zaman makoki tare da halartar Yan Shi'a masoya Ahlulbaiti (AS) a ranar Ashura, a cikin birnin Nagoro a jihar Yobe.
25 Agusta 2021 - 05:32
Lambar labari: 1173015