Labarun Juyayin Ashura A Kasashen Duniya - Najeriya
Labarai cikin Hotuna / Muzaharar juyayin Ashura a garin Mina a jihar Niger
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo an gudanar da zaman makoki tare da halartar masoyan Ahlulbaiti (AS) a ranar Ashura na Husain As, a Mina, Niger, Najeriya.
25 Agusta 2021 - 05:23
News ID: 1173011