Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA, Ya Ruwaito cewa 'yan Shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS) a garin Gumao a jihar Buchi, Najeriya, sun yi jerin gwanon don juyayin da tunawa da shugaban shahidai da Sahabban sa 72 masu aminci. a ranar Ashura.don raya wannan rana.
23 Agusta 2021 - 11:14
Lambar labari: 1172331