Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}ABNA24-Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya gabatar da sababin motoci 4 da kasar ta kira, motocin na da karanci shan mai kuma sun a kafada da kafada da sauran takwarorunsu na Duniya wajen inganci.
22 Faburairu 2020 - 19:13
Lambar labari: 1012295