Taskar labarai ta Ahlu-Baiti-ABNA24-duban mutane ne a garin Karachi na Pakistan suka taru don tunawa da shahadar Janar Kassim Sulemani da Abu Mahdi Muhandis, a wajen taron Allama Raji Nasir shugaban majalisar malaman shi’a da kuma majalisar hadin kan musulmi na Pakistan ne suka gabatar da jawabai a taron.
11 Faburairu 2020 - 09:58
Lambar labari: 1009404