Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito cewa, malaman Darwij na Siriya sun gudanar da taron tunawa da Shahid Sulemani, a wajen taron Mayan maluma na Ahlul sunna,wakilin jagora a Siriya da Wasu manan baki ne suka halarci wajen taron Wanda ajayi birnin Damascas na Siriya.
27 Janairu 2020 - 13:13
Lambar labari: 1005941
Siriya
Siriya
Siriya
Siriya
Siriya
Siriya
Siriya
Siriya