Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}-ABNA-ta nakalto daruruwan dalibai da ga kungiyoyi daban daban ne suka gudanar da zanga zangar yin Allah wadai da harin ta’addancin Amruka wanda yai sanadiyar shahadar Jabar Qasim Sulemani tare da Abu Mahdi Al-Muhandi. Masu zang zangar sun taru ne a gaban ofishin jakadancin Amruka da ke Sydney babban birnin Australia, inda suka nuna fushin su da ta’addanci Amruka suka kuma bukaci hukumomin Australia da su janye sojojinsu da ga Syria da Iraki
11 Janairu 2020 - 15:57
Lambar labari: 1001394
pic
pic
pic
pic
pic
pic
pic
pic
pic