ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Rahoto Cikin Hotuna | Dubban Mutane Sun Halarci Bikin Eid Al-Ghadir A Potiskum, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Dubban Mutane Sun Halarci Bikin Eid Al-Ghadir A Potiskum, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Dubban Mutane Sun Halarci Bikin Eid Al-Ghadir A Potiskum, Najeriya

    2026-06-04 22:06
  • Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Cika Shekaru Talatin Da Bakwai Da Rasuwar Imam Khomeini (R.A)

    Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Cika Shekaru Talatin Da Bakwai Da Rasuwar Imam Khomeini (R.A)

    Rahoto Cikin Hotuna | Taron Tunawa Da Cika Shekaru Talatin Da Bakwai Da Rasuwar Imam Khomeini (R.A)

    2026-06-04 15:00
  • Rahoto Cikin Hotuna | Girman Barnar Da Isra’ila Ta Haifar Kudancin Beirut A Harin Bama-Bamai

    Rahoto Cikin Hotuna | Girman Barnar Da Isra’ila Ta Haifar Kudancin Beirut A Harin Bama-Bamai

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Jiragen yaƙin Isra’ila ‘Yan Ta’adda sun kai hare-hare kai tsaye kan yankunan birane da wuraren zama a Dahiya kudancin babban birnin Lebanon "Beirut". Haka kuma gwamnatin mamaya ta yi wa mazauna unguwar barazana game da wuraren zamansu. Hotunan sun nuna girman barna mai yawa da hare-haren yahudawa suka haifar bayan harin na zalunci.

    2026-06-04 14:52
  • Rahoto Cikin Hotuna| Jana'izar Shahidai Biyu Na Yakin Amurka/Isra’ila Da Iran - Qom

    Rahoto Cikin Hotuna| Jana'izar Shahidai Biyu Na Yakin Amurka/Isra’ila Da Iran - Qom

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An gudanar da jana'izar gawarwakin shahidai biyu na yakin da aka kakabawa Iran karo na uku, tare da halartar ɗimbin jama'a a birnin Qom, kuma an fara jana'izar daga Masallacin Imam Hasan al-Askari (a.s) zuwa Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (a.s).

    2026-06-04 14:42
  • Ayatullahil Uzma Fayyad (R.A) Ya Amsa Kiran Ubangijinsa

    Ofishin Ayatullahil Uzma Fayyad (R.A) A Najaf Ya Fitar Da Sako Game Da Rasuwarsa.

    Ayatullahil Uzma Fayyad (R.A) Ya Amsa Kiran Ubangijinsa

    Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki da Ya saka shi cikin rahamarsa mai fadi da yalwa, kuma Ya haɗa shi da Muhammadu da iyalansa tsarkaka (Allah ya sanya albarkarsa ta tabbata a kansu baki ɗaya), kuma Ya bai wa waɗanda suka rage, almajiransa, mabiyansa da masoyansa haƙuri da natsuwar zuciya.

    2026-06-04 14:28
  • Ababil Na Hizbullah Ga Isra’ila: Mun Zo Amma Ba Mu Same Ku Ba

    Hizbullah Ta Dauki Hoton Ganuwar Shuqif Tana Mai Dagula Lissafin Isra’ila

    Ababil Na Hizbullah Ga Isra’ila: Mun Zo Amma Ba Mu Same Ku Ba

    Gidan rediyon Isra'ila na "Kol Hai" ya yi irkrarin cewa "hadarin jirage masu sa ido a kudancin Lebanon yana kaiwa ga matakin fasaha tare da haifar da matukar damuwa a cibiyoyin tsaro da sojin Isra’ila”.

    2026-06-04 14:00
  • Wani Sashe Na Hudubar Manzon Allah {SAWA} A Ranar Ghadir

    Wani Sashe Na Hudubar Manzon Allah {SAWA} A Ranar Ghadir

    "الحَمدُ لِلَّهِ‏ الَّذِي‏ عَلَا فِي‏ تَوَحُّدِهِ‏ ودَنَا فِي تَفَرُّدِهِ، وجَلَّ فِي سُلطَانِهِ وعَظُمَ فِي أَركَانِهِ، وأَحاطَ بِكُلِّ شَي‏ءٍ عِلماً وهُو فِي مَكَانِهِ، وقَهَرَ جَمِيعَ الخَلقِ بِقُدرَتِهِ وبُرهَانِهِ، مَجِيداً لَم يَزَل مَحمُوداً لَا يَزَالُ، بَارِئَ المَسمُوكَاتِ‏ ودَاحِيَ المَدحُوَّاتِ، وجَبَّارَ الأَرَضِينَ والسَّمَاوَاتِ، قُدُّوسٌ سُبُّوحٌ رَبُّ المَلَائِكَةِ والرُّوحِ...

    2026-06-04 13:31
  • Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya

    Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1447h

    Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya

    Manzan Allah ( s.a.w.a) ya rayu shekaru 63 a duniya yana mai isar da sakon addinin Musulunci, ya canza alqibalar halinta daga bautar gumaka da sauransu zuwa bautar Allah Ta’ala shi kadai, sannan a hajin da Manzan Allah yayi wacce itace guda daya da yayi a duniya, kuma a wannan hajin ya koyama al’ummarsa abubuwa da dama da kuma hukunce-hukunce wadanda  suka doru akan al’ummarsa, ya kuma isar da sako na karshe a cikin wannan addini na musulnci, ya kuma bayyana sokon wanda da isar da wannan sakon ne musulunci ya cika ta hanyar bayyanawa al,ummarsa wadanda za su ci gaba da jagorantar wannan addini da kuma bayyana shi, kamar yadda yazo a hadisin da Imam Muslim ya fitar a sahihinsa cewa: Manzan Allah ( s,a, w,w) yace: Kalifofi a bayana su goma sha biyu ne dukkanin su quraishawane....

    2026-06-04 13:22
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom