ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Bidiyo: IRGC Ta Bayyana Makami Mai Linzami Na Khorramshahr 4, Wanda Aka Fi Sani Da Khyber

    Bidiyo: IRGC Ta Bayyana Makami Mai Linzami Na Khorramshahr 4, Wanda Aka Fi Sani Da Khyber

    A daidai lokaci da yanayi canjin salon tsaron da aka samu daga kariya zuwa hari da farmaki a tsarin tsaron Iran. 

    2026-02-05 22:52
  • Iran: IRGC Ta Jiragen Safarar Mai Biyu A Tekun Fasha.

    Iran: IRGC Ta Jiragen Safarar Mai Biyu A Tekun Fasha.

    Rundunar Sojojin Ruwa ta IRGC ta sanar da kwace jiragen ruwa biyu da ke safarar mai a cikin Tekun Fasha, a matsayin wani bangare na ayyukanta na yaki da fasa-kwauri.

    2026-02-05 21:53
  • Amurka: An Jibge Sojojin Tarayya A Wasu Birane Biyar Domin Dokar Shige Da Fice Ta Trump

    Amurka: An Jibge Sojojin Tarayya A Wasu Birane Biyar Domin Dokar Shige Da Fice Ta Trump

    Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da shirin tura sojojin shige da fice na tarayya a sabbin birane biyar a matsayin wani ɓangare na manufarsa ta "faɗaɗa iyakokin yaƙi da hana shige da fice." Ƙungiyoyin masu goyon bayan baƙi suna kallon wannan matakin a matsayin yunƙuri na ƙara matsin lamba ga al'ummomin baƙi da tsoratar da su.

    2026-02-05 21:36
  • Sudan: Rundunar Gaggawa Ta Kai Harin Jirgin Sama Maras Matuki Kan Cibiyar Lafiya

    Sudan: Rundunar Gaggawa Ta Kai Harin Jirgin Sama Maras Matuki Kan Cibiyar Lafiya

    Wani harin jirgi mara matuki da rundunar gaggawa ta Sudan ta kai kan wata cibiyar lafiya a Sudan ya kashe fararen hula 8, ciki har da yara 5, tare da raunata wasu 11.

    2026-02-05 21:33
  • An Kama Manyan Makamai A Iran: An Kwace Tan 14 Na Kayan Hada Makamai

    An Kama Manyan Makamai A Iran: An Kwace Tan 14 Na Kayan Hada Makamai

    Jami'an tsaron Iran sun kama wata motar jigilar makamai da kayan aikin kai hari mai nauyin tan 14 da ake shigo da su kasar a lardin Azerbaijan ta Yammaci a Arewa maso Yammacin kasar. Da'irorin gwagwarmaya sun daukin wannan aikin a matsayin nuni ga karfin kariayar Iran da kuma karfin tsaron da take da shi a yankin.

    2026-02-05 21:21
  • Labarai Cikin Hotuna |Yadda Aka Gudanar Da Babban Taron Girmama Imam Mahdi (A.S.) Da Shahidan Kwanan Nan A Iran

    Labarai Cikin Hotuna |Yadda Aka Gudanar Da Babban Taron Girmama Imam Mahdi (A.S.) Da Shahidan Kwanan Nan A Iran

    Labarai Cikin Hotuna |Yadda Aka Gudanar Da Babban Taron Girmama Imam Mahdi (A.S.) Da Shahidan Kwanan Nan A Iran

    2026-02-05 20:51
  • Ƙarfin Makami Mai Linzamin Iran Ya Sa Trump Ya Ke Taka Tsantsan Game Da Kai Hari Kan Ƙasar

    Ƙarfin Makami Mai Linzamin Iran Ya Sa Trump Ya Ke Taka Tsantsan Game Da Kai Hari Kan Ƙasar

    Da yake magana game da abubuwan da suka faru kwanan nan tsakanin Tehran da Washington, wani memba na Majalisar Harkokin Wajen Masar ya ɗauki ƙarfin makami mai linzami na Iran a matsayin muhimmin abu ga gargaɗin da Amurka ke yi game da shiga rikicin soja, kuma a lokaci guda ya kimanta tattaunawar da ke tafe a matsayin yunƙurin daƙile tashin hankali.

    2026-02-05 20:39
  • Iran: Babban Hafsan Soja Da Kwamandan Rundunar Sojin Sama Sun Kai Ziyara Wajen Sabbin Makamai Masu Linzamin

    Sojojin Iran Sun Shirya Tsaf Don Fuskantar Duk Wani Mummunan Harin Soji Daga Makiya Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

    Iran: Babban Hafsan Soja Da Kwamandan Rundunar Sojin Sama Sun Kai Ziyara Wajen Sabbin Makamai Masu Linzamin

    A lokacin ziyarar da ya kai birnin makamai masu linzami na IRGC, ya bayyana cewa Iran ta ƙarfafa ƙarfinta na kariya ta hanyar haɓaka makamai masu linzami a fannoni daban-daban na fasaha.

    2026-02-05 11:47
  • An Kama Wanda Ake Zargi Da Hannu A Kisan Shahid Sayyid Hassan Nasrallah

    An Kama Wanda Ake Zargi Da Hannu A Kisan Shahid Sayyid Hassan Nasrallah

    Wani ɗan jarida ɗan ƙasar Lebanon ya sanar da cewa: Wani mutum da aka kama ka tsare a Cibiyar Tsaron Lebanon ya taka rawa wajen haɗin gwiwa da Isra'ila da tattara bayanai da suka kai ga kisan Sayyid Hassan Nasrallah.

    2026-02-05 11:00
  • Jagora (H) Ya Gana Da Harisawa A Munasabar Nisfu-Sha'aban + Bidiyo Da Hotuna

    Jagora (H) Ya Gana Da Harisawa A Munasabar Nisfu-Sha'aban + Bidiyo Da Hotuna

    Ranar Laraba 16 ga Sha'aban 1447 (4/2/2026) Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da Wakilan Lajanar Harisanci, a gidansa da ke Abuja, cikin raya Munasabar Nisfu Sha'aban, da haihuwar Imamul Asr (AS).

    2026-02-05 10:40
  • 15 Ga Sha'ban; Ranar Haihuwar Imam Al-Mahdi Mai Albarka

    15 Ga Sha'ban; Ranar Haihuwar Imam Al-Mahdi Mai Albarka

    Imam al-Mahdi (AS) ya zama Imam bayan shahadar mahaifinsa Imam al-Hasan al-'Askari (AS) a shekara ta 260 hijirya (874 miladiyya), yana da shekaru biyar. Tun daga wannan lokacin har zuwa shekara ta 329 hijirya (941 miladiyya), yana hulɗa da mabiyansa ta hanyar Wakilansa Huɗu. Bayan haka, Babbar ɓoyewarsa  (Ghaiba) ta fara, wanda a cikin wannan zamani, shugabanci kai tsaye na al'ummar Shi'a yana hannun malaman addini ne.

    2026-02-05 00:04
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom