-
Mutum Daya Yayi Shahada A Harin Bam Da Gwamnatin Saudiyya Ta Kai Kan Iyakokin Yemen
An kashe wani farar hula sannan wani ya ji rauni a ranar Juma'a a wani harin da Saudiyya ta kai kan iyakokin lardin Saada, arewacin Yemen.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Bukin WIlaya Da Imamah A Birnin Rasht Iran
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Bukin WIlaya Da Imamah A Birnin Rasht Iran
-
Falasdinawa 7, Ciki Har Da Yara Biyu Da Mace Ɗaya, Sun Yi Shahada A Harin Isra'ila A Gaza
Falasdinawa bakwai, ciki har da yara biyu da mace ɗaya, sun yi shahada, wasu da dama kuma sun ji rauni a hare-haren jiragen saman Isra'ila a Zirin Gaza a safiyar Asabar.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Taklifi Na 'Yan Mata 2000 A Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (AS)
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: An gudanar da biki mai cike da farin ciki na Taklifin 'yan mata 2000 da suka kai shekarun yin ibada, wadanda suka halarci wannnan biki daga biranen Iran daban-daban a Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (AS).
-
Afirka Ta Kudu Ta Ba Wa Jami'in Isra'ila Sa'o'i 72 Don Barin Kasar
Gwamnatin Afirka ta Kudu ta ayyana babban jami'in hulda na Isra'ila a Pretoria a matsayin wanda ba a amince da shi ba, kuma ta umarce shi da ya bar ƙasar cikin awanni 72.
-
Iraq: Ta Tura Dakarun Hashdush Sha’abi Daga Basra Zuwa Kan Iyakar Iraki Da Siriya
Ofishin Rundunar Hashdush Sha’abi da ke lardin Basra ya sanar da aike da tawagar tallafin kayan aiki daga Basra zuwa kan iyakar Iraki da Siriya.
-
Labarai Cikin Hotuna | Halartar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran A Tekun Farisa
Tsohon hoto na kasancewar Jagoran Juyin Juya Halin Juya Halin a Tekun Farisa, wanda a halin yanzu ake kallonsa a shafukan sada zumunta a ƙarƙashin taken "Sarkin Teku".