-
Iran: IRGC Ta Gudanar Da Atisayen Makamai Masu Linzami
Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta gudanar da wani atisaye da ke kwaikwayon hare-haren makamai masu linzami da na jirgin ruwa don gwada yanayin basu umarni da ikonsu, dacewar na'urori masu aunawa firikwensin, da kuma daidaiton samun hadafi. Da manufar ƙarfafa kariya ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma tabbatar da yanayin kare 'yancin ƙasa.
-
Wace Wainar Ake Toyawa Ne A Iraki???
Fadar Shugaban Iraki Ta Musanta Sanya Ansar Allah Da Hezbollah A Matsayin Kungiyoyin Ta'addanci
Fadar Shugaban Iraki ta musanta masaniyarta ko amincewarsu da sanya Ansarullah da Hizbullah a matsayin kungiyoyin ta'addanci. A cikin wata sanarwa.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Kaddamar Da Zaman Binciken Ilimin Na Musamman Ga Sayyidah Ummul-Banin (As) A Karbala
Rahoto Cikin Hotuna | Na Kaddamar Da Zaman Binciken Ilimin Na Musamman Ga Sayyidah Ummul-Banin (As) A Karbala
-
Sakon Hizbullah: "Mun Kasance Tsananin Karfi Kuma Za Mu Ci Gaba Da Wanzuwa"
Hizbullah ta sake jaddada ci gaba da kasancewar da gudanar da gwagwarmaya ta hanyar fitar da wani sabon bidiyo mai taken "Mun Kasance Tsananin Karfi Kuma Za Mu Ci Gaba Da Wanzuwa... Da farko." Wannan sakon bidiyon tunatarwa ne game da jajircewar kungiyar gwagwarmayar wajen kare dabi'unta da kuma fuskantar kowace barazana.