Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya sanar da kammala fahimtar juna tsakanin Iran da hukumar a wata hira da ya yi da kafar yada labaran cikin gida.
Amurka da Isra'ila sun kasa kashe wasu daga cikin tawagar da ke tattaunawa kamar haka; Shahidi Jihad Labd (Abu Bilal) - Daraktan ofishin Dr. Khalil Al-Hayyah. -Shahid Hammam Al-Hayyah (Abu Yahya) - Da ga Dr. Khalil Al-Hayyah. -Shahidi Abdullahi Abdul-Wahed (Abu Khalil) - Shahidi Momin Hassuna (Abu Omar) - Shahidi Ahmed Al-Mamlouk (Abu Malik)