ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Isra'ila Na Ci Gaba Da Ruwan Bama-Bamai A Tashishin Jiragen Ruwan Yemen

    Isra'ila Na Ci Gaba Da Ruwan Bama-Bamai A Tashishin Jiragen Ruwan Yemen

    Majiyoyin labarai sun rawaito cewa jiragen yakin Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare a tashar jiragen ruwa na lardin Hodeidah na kasar Yaman.

    2025-05-11 22:56
  • An Gudanar Da Zanga-Zangar Kaiwa Gaza Dauki A Gaban Ofishin Jakadancin Masar A Landan

    Masu fafutuka sun gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Masar da ke Landan

    An Gudanar Da Zanga-Zangar Kaiwa Gaza Dauki A Gaban Ofishin Jakadancin Masar A Landan

    Rikicin Isra'ila da Falasdinu ya dau shekaru da dama da suka gabata, wanda ya samo asali daga rikicin yankuna da kuma ikon siyasa. Gaza ta sha fama da hare-hare akai-akai, tare da killace hanyar da za ta iya amfani da muhimman ababen more rayuwa, lamarin da ke haifar da munanan yanayin jin kai.

    2025-05-11 22:33
  • Kungiyoyin Gwagwarmaya: Ajiye Makamin Gwagwarmaya Ba Zai Taba Faruwa Ba

    Batun AJiye Makami Da Ake Neman Kungiyoyin Gwagwarmaya Su Aikata

    Kungiyoyin Gwagwarmaya: Ajiye Makamin Gwagwarmaya Ba Zai Taba Faruwa Ba

    Muhammad Al-Hindi, mataimakin babban sakataren kungiyar Islamic Jihad: Gaba da gabar yaki ba za ta saki fursunonin Isra'ila ba, sai dai idan an tsayar da yakin Gaza. Sanna ajiye makamin gwagwarmaya na nufin fara gudun hijirar Falasdinawa daga Gaza, kuma hakan ba zai taba faruwa ba.

    2025-05-11 21:57
  • Yadda Ta Kaya A Tattaunawar Iran da Amurka A Zagaye Na Hudu.

    Tattaunawar Iran Da Amurka Karo Na Hudu

    Yadda Ta Kaya A Tattaunawar Iran da Amurka A Zagaye Na Hudu.

    Bayan da Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya isa Muscat babban birnin kasar Omani a ranar Lahadin nan domin halartar zagaye na hudu na tattaunawar kai tsaye tsakanin Iran da Amurka me ya wakana!.

    2025-05-11 21:38
  • Falasdinawa 1,500 Sun Rasa Idanunsu A Hare-Haren Ta’addanci Da Isra’ila Ke Kaiwa Gaza.

    Falasdinawa 1,500 Sun Rasa Idanunsu A Hare-Haren Ta’addanci Da Isra’ila Ke Kaiwa Gaza.

    Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar a yau Lahadi cewa, a sakamakon hare-haren da Isra’ila ke kaiwa Gaza da ci gaba da mamaye yankin Gaza da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suke yi, Falasdinawa 1,500 ne suka rasa idanunsu.

    2025-05-11 21:00
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom