9 Yuli 2026 - 11:25
Source: ABNA24
Iraqi: An Gudanar Da Zaman Makokin Jagora A Haramin Imam Ali As + Hotuna

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa:

An gudanar da taron ta'aziyya a Haramin Alawiyya Mai Tsarki domin yi wa ruhin shahidi jagora Sayyid Khamene'i (Allah ya tsarkake ruhinsa) addu'a, inda wasu manyan malamai ciki har da jagoran harkar Musulunci a Najeriya da sauran daliban makarantun addini na Najaf Ashraf da Qom Mai Tsarki suka halarta.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha