Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wannan shine cikakken bidiyo na yanayin irin munin hare-haren bama-bamai da sojojin ta'addanci na Amurka Isra'ila suka kai a makarantar Shajreh Tayebeh Minab da sauran wurare a ranar farko ta fara yaƙin a Iran
Sabon Bidiyo Da Ke Nuna Mummunan Hare-Haren Amurka Ta Kai A Ranar Farko Ta Yaƙi
Your Comment