Cibiyar Sadarwa ta tsaro ta fitar da sanarwar cewa: wata mafaka ta yan hayar makiya Amurka da Isra'ila da ke kokarin kai hari a Tehran an tarwatsa su bisa kokarin dakarun Gumnam Na Imamuz Zaman Af inda aka kama tare da makamai guda 11 nau'in Kalashinkof da wasu dayawa daga harsasai da tarin kudade da wasu na'urorin Stlink.
Bidiyon Yadda Aka Lalata Cibiyar Sojin Hayan Abokan Gaba A Tehran
Your Comment